Mike Pompeo

IQNA

Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya isa a birnin Bagadaza na kasar Iraki, a wata ziyarar ba zata inda ya gana da wasu manyan jami'an kasar ta Iraki ciki harda shugaban majalisar dokoki.
Lambar Labari: 3483301   Ranar Watsawa : 2019/01/09